GORUBA: Amfani 10 da ya ke yi a jikin Mutum

0

Goruba bishiya ce da ta dade a duniya sannan an fi samun ta ne a kasashen Afrika.

Sunan bishiyar goruba da turanci ‘Hyphaene’ kuma ana amfani da ganyan ta wajen yin igiya, Kwando da tabarma.

Kamar yadda masana suka binciko, Goruba na maganin cututtuka kamar haka;

1. Masu fama da cutar asma za su iya shan garin kwallon goruba a cikin tafashashen ruwa.

2. Cin goruba na hana kamuwa da ciwon zuciya.

3. Idan aka kona kwallon goruba aka shakeshi yakan kawar da matsalar.

4. Cutar hawan jini.

5. Goruba na maganin cutar basir.

6. Yan kuma kare mutum daga kamuwa da cutar daji.

7. Cin Goruba na kara karfin namiji.

8. Yana kuma rage kiba a jiki.

9. Cin goruba na kara karfin kashi da hakora.

10. Ruwan jikakken goruba na sa gashi ya fito a kan mutum idan aka jure wanke kai dashi.

Share.

game da Author