Game da lafiya na babu wani abin tashin hankali Insha’Allah – Inji Buhari
Shugaba Buhari ya mika godiyarsa da irin damuwa, soyayya da kulawar da mutanen Najeriya suke yi masa
Shugaba Buhari ya mika godiyarsa da irin damuwa, soyayya da kulawar da mutanen Najeriya suke yi masa
Cutar na fito wa ne kamar kwantsa a idanuwar mutum wanda idan ba a dauki mataki akansa da wuri ba ...
Osinbajo yace kamar yadda yaji a tattaunawarsu Buhari na nan cikin koshin lafiya da annashuwa.
Hukumar kiwon lafiya ta duniya ta ce mafi yawan yawan mutane a duniya na fama da matsalar rashin motsa jiki.