KORONA: Mutum 422 sun kamu, mutum daya ya mutu ranar Talata
Hukumar NCDC ta bayyana cewa Najeriya ta samu karin mutum 422 da suka kamu da cutar korona sannan mutum daya ...
Hukumar NCDC ta bayyana cewa Najeriya ta samu karin mutum 422 da suka kamu da cutar korona sannan mutum daya ...
Ehanire da Ƙaramin Ministan Lafiya Olorunnimbe Mamora da Babban Sakataren Ma'aikatar Lafiya duk ba su halarci taron ba.
Akinde ya yi wannan gargadi ne da yake hira da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya NAN ranar Litini a jihar Legas.
A karamar hukumar Kafa mutum 2 sun mutu, mutum 22 sun kamu, Magumeri ta samu mutum 6 da suka kamu ...
Hukumar dakile yaduwar cututtuka ta ƙasa NCDC ta bayyana cewa an samu karin mutum 790 da suka kamu da cutar ...
Ya bayyana cewa ana yayata cewa “wai kungiyar mu ta bai wa wasu batagari iznin kai hare-hare a ciki da ...
An buɗe taron da addu’o’i ga mataimakin shugaban ƙasar tare da kuma iyalansa kafin fara ba da tallafin ga ƴan ...
Ni da ke da babban gona, sai ga ni na yi gudun hijira zuwa cikin Lafiya. A cikin 2015 Mai ...
Binciken da PREMIUM TIMES ta yi a rumbun tattara bayanan intanet na Ma'aikatar Lafiya ne ya tabbatar da haka.
Adekoya ya fadi haka ne ranar Juma'a a Ibadan a hira da yayi da Kamfanin Dillancin Labaran Najeriyaa wajen taron ...