Zan sake fitowa takarar gwamnan jihar Sokoto -Mukhtar Shagari
A yau Laraba ne Mukhtari Shagari ya sanar cewa zai fito takaran gwamnan jihar Sokoto.
A yau Laraba ne Mukhtari Shagari ya sanar cewa zai fito takaran gwamnan jihar Sokoto.
An tsinci gawar amarya ta a kauyen Girka da ke yankin Mada Rumfa cikin Jamhuriyar Nijar.” Inji shi.
Shugaban kungiyar ya ce ba za su janye yajin aiki ba duk da wannan umarni daga kotu.
kamfanin sarrafa magunguna na ‘Emzor’ Stella Okoli ta bayyana cewa kamfani Emzor a shirye take ta mara wa gwamnati baya.
Yunwa ya addabi yaran Afrika.
Sha’aban shi ne wata na takwas, daga shi sai Ramadan, watan azumi.
An kama Baturen wanda Injiniya ne a Kano, bayan an bindige wani jami’in ‘yan sanda.
Gwamanti za ta gyara asibitin Barau Dikko dake Kaduna
Ahmed Lawal ya aika da magani asibitin Gashuwa.
Birnin Yero ya ce masu garkuwan basu tuntube shi ba tukuna.