TSADAR FETUR: Gwamnati ta ce gidajen mai sun fara ƙara kuɗi saboda sai sun sayi dala daga hannun ‘yan canji su ke biyan hukumomi kuɗin dako
To babbar matsalar ita ce yadda ba su iya samun dalar a farashin gwamnati, tilas sai sun saya da tsada ...
To babbar matsalar ita ce yadda ba su iya samun dalar a farashin gwamnati, tilas sai sun saya da tsada ...
Ya ce abin haushi ne har da mahukuntan Najeriya ke kwatanta farashin litar mai a wasu kasashe da Najeriya.
Cikin sanarwar da ya fitar ranar Lahadi, Enenche ya ce an ragargaza motocin ISWAP din har mota bakwai bayan da ...
Ibukun Amosun ta shigar da kara a kotu domin kotu ta raba auren ta da mijinta Babatunde.
Ehanire ya ce suna sauka a filin jirgi za a yi wa kowanen su gwaji, ki da kuwa an gwada ...
Gwamna Bagudu na jihar Kebbi ya sauke shugabanin kananan hukumomin jihar
Dickson zai jagoranci yaki da jabun magunguna a jihar Bayelsa
Karnuka na iya gane zazzabin cizon sauro a jikin mutum
NPHCDA ta gano haka ne bisa ga sakamakon binciken da ta gudanar a tsakanin shekarun 2016 zuwa 2018.
Ministan yada labarai Lai Mohammed ya sanar da haka a Abuja inda ya jajanta wa iyaye da yan ‘uwan Hauwa ...