Kotu ta daure matar da ta kashe ‘yar kishiyar ta jihar Neja
Kotu ta daure matar da ta kashe ‘yar kishiyar ta
Kotu ta daure matar da ta kashe ‘yar kishiyar ta
Za a ci gaba da shari’a ranar uku ga watan Satumba.
Masu garkuwan sun kashe Fasto bayan an biya su kudin fansa.
Kakakin rundunar Muhammad Shehu ya sanar da haka ranar Litini a Gusau.
Shugaban Miyetti Allah na Arewa ta Tsakiya, Danladi Ciroma ne ya bayyana haka a safiyar yau Litinin.
ban isa in sa ba ballantana in hana, daga sama ake komai. Ni ma Yari na zuba musu ido ne.
Daga nan ne fa sai Adamu ya fara fetso zance kamar haka.
Mahmood Adamu da ake zargin ya sace wayar kanin Nura Adamu ne da Hussaini Adamu kamar yadda 'yan sandan suka ...
Samar da tsaro na daga cikin shiri mafi muhimmanci ga wannan gwamnati, don haka ba za a lamunci wasu tsiraru ...
Wani Mai’unguwa da mutane biyu sun hadu da ajalin su, yayin da wasu mahara suka bindige su a yammacin Lahadi, ...