Yadda Boko Haram suka yi wa manoma 7 yankan rago a jihar Borno
Maharan sun dira wa manoman a lokacin da suke aiki a gonakinsu a kauyen Molai dake da nisan kilomita biyar ...
Maharan sun dira wa manoman a lokacin da suke aiki a gonakinsu a kauyen Molai dake da nisan kilomita biyar ...
Sai dai kuma Shugaban Ƙungiyar Masu Jari-Bola na jihar, Umar Usman ya ce dukkan waɗanda aka bindige ɗin su 55 ...
Kasar Kenya ce ta biyu mai adadin mutum 601, masu jiran kisa. Sai kuma Tanzaniya mutum 480. Sudan ta Kudu ...
Jin haka sai dandazon masu cin abinci sula taru kaf ɗin su su ka lakaɗa masa dukan tsiya, sannan suka ...
Abiodun ya ce rundunar ta kama Abubakar inda ya nuna musu inda suka jefar da gawar majaifin sa Alhaji Mohammed ...
Rundunar 'yan sandan jihar Jigawa ta kama wasu 'yan banga biyu dake da hannu a kisar wani barwon babur a ...
Akwai kuma wasu mutum 17 da mazaunin garin Bornon Kurku a Karamar Hukumar Bali da su ma aka ce makiyaya ...
A jihar Oyo kuma 'yan bindiga ne su ka tare hanya su ka yi gaskuwa da dukkan fasinjoji 18 da ...
Mahara dauke da manyan bindigogi sun kashe akalla mutum 14 a kauyen Tashar Kadanya dake Kushemiki karamar hukumar Birnin Gwari ...
Tuni dai aka yi jana'izar mamatan da safiyar lahadi.