An saka dokar hana walwala na awoyi 24 a Bwari
Dama can a zaman doya da manja ne a tsakanin Hausawa da Gbagyi.
Dama can a zaman doya da manja ne a tsakanin Hausawa da Gbagyi.
Jami'an tsaro na 'yan sanda da sojoji sun isa garin Bwari sannan an kakkafa shinge a mashiga garin.
A gaban wakilin PREMIUM TIMES hasalallu su ka cunna wa tayoyi wuta a karkashin gadar, ta yadda babu hanyar da ...