BURKI YA KWANCE NAIRA TA SHIGA DAJI: Dalar Amurka na neman maida naira daraja ɗaya da karan taba sigari
A ranar Litinin lalacewar darajar Naira ta kai ga ana sayar da Dala 1 Naira 532, zubewar darajar da naira ...
A ranar Litinin lalacewar darajar Naira ta kai ga ana sayar da Dala 1 Naira 532, zubewar darajar da naira ...
Mataimakin manajan kamfanin Springfield Agro Ltd., Musa Usman ya koka kan rashin zuwan masu cin kasuwa dandalin.
Wata gobarar da da fara ci a Kasuwar Sabo da ke garin Oyo na Jihar Oyo misalin karfe 10 na ...
'Yan kasuwan da dama sun yi cincirindo a gaban kasuwar inda wasu kuma suke kokarin kashe gobaran.
Daga nan kuma ya yi kira ga gwamnatin Najeriya ta dawo da 'yan Najeriya da ke son dawowa gida daga ...
Yin haka sassauci ne daga dokar da gwamnatin jihar ta saka na soke ranar Talata a matsayin ranar walwala a ...
A yau Juma'a kuma aka daura a auren a masallacin Alfurqan dake Kano.
Sai dai kuma rahotanni sun tabbatar da cewa akasarin kantinan da aka kulle din duk na ‘yan Najeriya ne.
A kokarin tabbatar da hakan ne yasa ya kirkiro Npower a karkashin shirin da ake kiransa da turanci 'social investment ...
Wadannan kudaden ta ce an tara su a cikin watanni uku na farkon shekarar 2019, wato daga Janairu zuwa Maris.