Furucin da Saraki yayi kan haramta kungiyar IPOB, Burgar siyasa ce da neman suna kawai – Ado Doguwa
Na tabbata wannan ra’ayin sa ne kawai ya furta,
Na tabbata wannan ra’ayin sa ne kawai ya furta,
shugaban kasa Muhammadu Buhari na sane da wannan ziyara da za su kai, kuma ya karfafa su.
Ya kara da cewa yana da yakinin cewa shugaban Kasa zai sake duba hakan domin bin ka-ida da yadda dokar ...
Turkiyya ta amince cewa Najeriya kasa daya ce dunkulalliya, sannan ba ta goyon bayan a raba kasar ko kokarin wani ...
Saboda tilas mu tashi mu kare rayukan 'yan Arewa mazauna Kudu-maso -Gabas.
Dukkan Gwamnonin Kudu-maso-Gabas su tabbatar da cewa an kiyaye wadannan sharudda a Jihohin su.
Nnamdi Kanu dan tayar da zaune tsaye ne, irin wanda tun farko bai ma kamata a ce an bar su ...
Rundunar Sojin ta fadi haka ne yau a wata sanarwa da ta fitar yau.
" Kungiyar JNI ta yi haka ne don a kwantar da hankalin mutane da horan su da zaman lafiya a ...
An barbaza jami'an tsaro a ko ina a cikin garin.