Komai daren dadewa sai mun taso keyan matasan Arewa da suka yi wa ‘yan Kabilar Igbo barazanar su koma gida – Inji El-Rufai
Bayan haka kuma kungiyoyin sun ce mutanen arewa zasu karbi mallakin duk kaddarorin yan kabilar idan suka tashi.
Bayan haka kuma kungiyoyin sun ce mutanen arewa zasu karbi mallakin duk kaddarorin yan kabilar idan suka tashi.
Kuma mu har yanzu muna kan bakar mu sannan babu abinda zai sa a zubar da jinin wani akan haka.