A shirye mu ke ‘Inyamurai’ mu yi yarjejeniya da gwamnatin Najeriya, kan batun kafa kasar Biafra – IPOB
Sama da mutum 5000 ne sojojin Najeriya suka kashe. Sun lalata mana kasuwancin mu da gidajen mutanen yankin mu.
Sama da mutum 5000 ne sojojin Najeriya suka kashe. Sun lalata mana kasuwancin mu da gidajen mutanen yankin mu.
Unuakhalu ya ce maɓoyar maharan da suka far wa suna kauyukan Ihube, Aku da Umulolo a karamar humar Okigwe.
Nwachukwu ya ce sojojin da DSS sun dira wa yan IPOB din ne tun da sanyin safiya, inda suka rika ...
Rahoton dai ƙungiyar ƙididdiga da bibiyan ayyukan ta'addanci a duniya, 'Global Terrorism Index' (GTI) ce ta fitar da shi a ...
Abattam ya ce bayan sun fara ce daga gidan sarkin sai suka ɗunguma ofishin 'yan bindiga garin, a nan ma ...
Mutumin nan dai, na farko: daga mutanen Nijeriya har gwamnati, kowa ya gamsu shine shugaban ƙungiyar nan ta IPOB
Barde ya yi kira ga mutanen jihar da su hada hannu da jami'an tsaro domin gamawa da 'yan bindiga da ...
Ƴan ƙungiyar IPOB, masu fafutikar ɓallewa daga Najeriya da kafa kasar Biafra sun jejjefa bamabamai a kasuwar Izombe da ke ...
Cikin wannan makon ne MOSSOB ta nemi Gwamnatin Najeriya ta saki Nnamdi Kanu, kuma a ba ƙabilar Igbo shugabancin ƙasa ...
Kanu ya ce ya na roƙon magoya bayan sa su bi doka, su natsu, su nuna ɗa'a. Kuma kada su ...