Zaman lafiya ya dawo garin Jos bayan dan hayaniya da a ka samu tsakanin yan Kabilar Igbo da Hausawa.
Kamar yadda wani mazaunin garin ya sanar da mu ya ce babu wani tashin hankali a garin Jos.
An barbaza jami’an tsaro a ko ina a cikin garin.

Discussion about this post