Babu zaben 2019 sai an bayyana halin da Nnamdi Kanu ya ke -Matar sa
Sojoji sun musanta zargin da wasu ke yi cewa Kanu ya na hannun su a tsare.
Sojoji sun musanta zargin da wasu ke yi cewa Kanu ya na hannun su a tsare.
shugaban Shi’a har yanzu ya na kulle, duk kuwa da kotu ta ce a sake shi tun cikin 2016.”
Gwamnatin ta ce wadannan matasa na jihar, romon-kunne aka yi musu aka rude su suka shiga kungiyar Biafra.
"Wadanda ke ta hauragiya da tayar da jijiyar wuyar maimaita Yakin Basasa a kasar nan, ba a haife su kafin ...
Gwamna El-Rufai ya fadi haka ne a wata takarda da kakain fadar gwamnatin Samuel Aruwan ya saka wa hannu a ...
An iza keyar su kurku sai ranar 25 Ga Oktoba za a zauna kotu.
Kanu ya rika yin barazanar kashe shugaban kasa, haddasa fitina a kasa da kuma kone Najeriya.
Nnamdi Kanu ya fadi haka ne ta bakin lauyansa Ifeanyi Ejiofor ranar Juma’a.
Babban Alkalin Najeriya mai rikon kwarya, Abdul Kafarati ne ya bayar da iznin a ranar Laraba.
Rabon dai da a ga Kanu a waje cikin jama’a tun ranar 10 Ga Satumba, bayan magoya bayan sa sun ...