Sule Hunkuyi ya sake ficewa daga PDP a karo na uku
Wani mazaunin Kaduna da ya zanta da PREMIUM TIMES HAUSA ya ce mutanen Kaduna ba su yi mamakin canja shekar ...
Wani mazaunin Kaduna da ya zanta da PREMIUM TIMES HAUSA ya ce mutanen Kaduna ba su yi mamakin canja shekar ...
Shin ko El-Rufai ya zama gogan siyasar Kaduna daga yanzu ko A'a ?
APC a jihar Kaduna ta ce barazanar Hunkuyi ba zai dada ta da kasa ba ko kadan domin naga yayi ...
Idan yau nine kila gobe kai zai shafa.
Sanatoci 20 da ake hangen za su canja sheka
Shehu Sani ya kara da cewa nan da makonni biyu idan har ma yakai kenan zai bayyana wa mutane shirin ...
Dama kuma daya daga cikin mambobin, Hakeem Baba-Ahmed ya fice daga jam’iyyar kwanan baya.
Duk da wannan ballewa da suka yi, APC ta ce babu wata baraka a tsakanin mambobin jam’iyyar.
Akwai APC Akida, APC na asali, 'APC Restoration' sannan yanzu kuma 'APC Restoration na biyu'
Jam'iyyar APC a jihar Kaduna ta dade da dulmiyawa cikin matsalar rashin zaman lafiya.