KADUNA: Akwai yiwuwar zamu tattara namu-inamu mu fice daga APC
Jam'iyyar APC a jihar Kaduna ta dade da dulmiyawa cikin matsalar rashin zaman lafiya.
Jam'iyyar APC a jihar Kaduna ta dade da dulmiyawa cikin matsalar rashin zaman lafiya.
Hunkuyi ya ce gaba daya mutanen su da suka siya wannan fom basu sami daman yin zabe ba a ko ...
Sakataren Jam'iyyar Yahaya Baba Pate ya bayyana haka da ya ke hira da manema Labarai a ofishin jam'iyyar dake Kaduna.
An sace Wada a Unguwar Rimi dake garin Kaduna.
Jami'an tsaro sun ce basu san inda yake ba.
Kwamitin sun roke shi da su hakura da juna su sasanta tsakanin su a Jihar.
A haka dai tuni aka ja daga, kowa ya wasa wukar sa.
Muna tuhumar sa da yi mana kazafi, cin fuska, karya da tonon silili.
An dai rushe ofishin ne mai lamba 11b, da ke kan titin Sambo Road, Kaduna.
" Na yafe wa El-Rufai, don a wurina dan uwa ne. Babu komai."