Kakakin 'yan sanda Abimbola Oyeyemi, ya ce za su yi kokarin kamo mahaifin domin kotu ta hukunta shi.
kowani mahajjaci Dala 800 a matsayin kudin guziri.
suna nan a matsayin da suke na dakatar da su da akayi.
Leo Messi ne ya ci kyautar wanda ya fi kowa cin kwallaye a wannan shekarar kwallon na Laliga.
" Mu ba za muje majalisar dokoki na kasa ba domin nuna fushin mu.
Masu motoci suna zargin hukumar da yi musu Zamba.
Mu ci gaba da yi wa Buhari addu'a
wani uziri ne ya taso dab da fara taron, shi ya sa ba a gan shi ba.