Kotu ta bada belin Nnamdi Kanu
An hana shi yin hira da ‘yan jaridu.
Rakiya ‘yar shekara 17 ne kuma ta na sana’ar saida soyayyar gyada ne.
“ Babu wani wanda ya fi karfin hukuma saboda haka dole ne kowa ya bi doka.
El-Rufai yace bai ta ba samun matsala da Buhari ba kamar yadda ayi ta yadawa a kafafen yada labarai.
Ta roki kotu da ta raba wannan aure nasu ko dan saboda ‘ya’yan da suka haifa da mijin na ta.
Daliban sun dauki tsawon awoyi uku suna zanga-zangar da ya jawo kusan rufe titin Tafawa Balewa da ke cikin Kaduna.
Kawancen Majalisar dattijai da fadar shugaban kasar ya tabarbare a dan kwanakinnan.
CBN zata siyar wa bankuna dala akan naira 357
Mata sun ce takalma masu tsini ado ne
Allah yaba mai rabo sa’a