Gwamnatin Tarayya ta gindaya wa jihohi sharuddan cika musu kudaden Paris Club
An kuma gindaya wa jihohi cewa su nuna da gaske su ke yi wajen kokarin gudanar da ayyukan Hukumar Samar ...
An kuma gindaya wa jihohi cewa su nuna da gaske su ke yi wajen kokarin gudanar da ayyukan Hukumar Samar ...
Tambuwal tare da wasu daga cikin 'yan majalisar dokokin jihar ne suka canza shekar.
Bayan wadannan gwamnoni, zababben gwamnan jihar Ekiti, Kayode Fayemi ya halarci ganawan.
Wannan Majalisa ta kunshi mataimakin shugaban kasa da kuma daukacin gwamnonin Najeriya da ministan Abuja.
Ta kuma yi alkawarin gudanar da hakan a babban zabe na kasa da za’a yi a kakar zabe ta shekarar ...
Ana dai sa ran cewa Kwamitin Tattauna Mafi Karancin Albashi zai kammala ayyukan sa nan da watan Satumba.
Za kuma mu ci gaba da hada hannu da masu ruwa da tsaki na Arewa domin ganin mun kawo karshe ...
Tun da Shugaba Muhammadu Buhari ya hau mulki gwamnoni ke fama da buga-bugar kasa biyan hakkin ma’aikata.
Kwamitin wanda ke karkashin Gwamna Simon Lagong na Filato, ciki har da Boss Mustapha, Sakataren Gwamnatin Tarayya.
Ya yi namijin kokarin cire kurwar maitar da wasu dibgaggun ‘yan jam’iyya suka dasa domin son ran su kawai.