RAƊAƊIN TSADAR RAYUWA: ‘Kowane gwamna ya karɓi Naira biliyan 30 daga Tarayya, domin raba wa talakawa abinci’ – Sanata Akpabio
"Tilas ta kama zan bayyana cewa kowace jiha ta karɓi Naira biliyan 30 cikin 'yan watannin nan daga Hukumar Tara ...
"Tilas ta kama zan bayyana cewa kowace jiha ta karɓi Naira biliyan 30 cikin 'yan watannin nan daga Hukumar Tara ...
Farashin kayan abinci ya nunka sau biyu ko fiye da haka, ba tare da ma'aikata sun samu ƙarin albashi ba.
“Najeriya na bukatar zaman lafiya da kwanciyar hankali domin ci gaba, Najeriya ta mu ce kuma dole ne mu kula ...
Na yi farin cikin ganin ku gaba ɗaya da kuka haɗa kanku domin kurkiro da irin wannan kungiya don cigaban ...
Haramcin waɗannan kuɗaɗe da tsoffin gwamnoni ke karɓa a matsayin fansho, ya fito fili a cikin kundin dokokin Najeriya
Gwamnoni su ma tilas su rage almubazzaranci, domin a halin yanzu babu wani dalilin da gwamna zai fita da tawagar ...
Gwamnan Jihar Anambra, Charles Soludo ya yi wannan bayani, bayan tashi daga taron su a Fadar Shugaban Ƙasa a ranar ...
Akwai waɗanda a a yanzu sun samu damar komawa zango na biyu, wato Baka Mohammed na Bauchi da Ahmadu Fintiri ...
PREMIUM TIMES ta buga labarin yadda Gwamnatin jihohin PDP shiga su ka garzaya Kotun Ƙoli, su ka ce sun ƙi ...
Ana auna talauci da ƙuncin rayuwa daga irin tsarin tafiyar da gwamnatin tarayya ke yi wa tattalin arzikin ƙasa." Inji ...