ZAMFARA: An yi garkuwa da hakimi da wasu mutum Hudu
Ya ce 'yan sanda da sojoji sun bazama cikin dazuka domin ceto hakimin da sauran mutum hudu da aka yi ...
Ya ce 'yan sanda da sojoji sun bazama cikin dazuka domin ceto hakimin da sauran mutum hudu da aka yi ...
Dakarun sojin Najeriya dake karkashin rundunar ‘Operation Sahel Sanity’ sun kama maharan da suka buwayi mutane a jihohin Katsina da ...
An saki Nastura da yammacin Alhamis.
Jihohi 10 da aka fi karbar makudan kudade a hannun mutane domin biyan fansa, duk a yankin Kudu maso Kudu ...
Ya ce an sakar masa 'ya'yan a cikin dokar jeji misalin karfe 5:30 na asubahin yau Lahadi.
A ceto Hadiza cikin koshin lafiya, ba tare da an biya kudin fansa ba.
Aya ya ce rundunar 'yan sanda a jihar zata rika yin sintiri da jiragen sama domin gano maboyan masu garkuwa ...
Masu garkuwa sun saki sauran mutanen uku a ranar Juma’a, shi kuwa Nnadi sai gawar sa aka tsinta washegari ranar ...
Wani mai zanga-zanga da ya ce sunan sa Mallum Girei, ya zargi ‘yan sanda da hadin baki da masu garkuwa ...
Mahara dauke da bindigogi sun yi garkuwa da wani babban likita a jihar Adamawa.