‘Yan sanda sun kama matar da ta yi karyar garkuwa da ita sannan ta yi wa kanta farashin kudin fansa N4.8m
Nwabuzor, Sufeton ‘yan sanda, ya bayyana matar da Blessing Ogunu, ma’aikaciyar Bliss Legacy Limited da ke garin Benin.
Nwabuzor, Sufeton ‘yan sanda, ya bayyana matar da Blessing Ogunu, ma’aikaciyar Bliss Legacy Limited da ke garin Benin.
Wata mata mai suna Nana Ado ta taimaka wa jami’an tsaro wajen kama mutumin da ya yi garkuwa da ‘yarta ...
Majiya ta bayyana cewa masu garkuwa sun nemi a biya su Naira miliyan 60, amma daga baya su ka rage ...
Jami’in hulda da jama’a na rundunar Ikor Oche ya sanar da haka a wata takarda da ya saka wa hannu ...
Da farko sun nemi a biya su naira miliyan 10 ne kafin du sake shi, amma hakan bai yiwu ba. ...
Eze ya ce jihar Abia ta samu nasarar rage yawan hare-haren da 'yan bindiga ke kai wa mutane a jihar.
Masu garkuwa sun kama shi ne tare da wasu masallata biyu a wani masallaci, lokacin da su ke Sallar Isha'i ...
Idan ba a manta ba a ranar 12 ga Disemba 2021 'yan bindiga suka sace Hajiya Zainab mahaifiyar dan majalisa ...
Sannan kuma akwai ɗari ruwan garkuwa da ake yi waɗanda kafafen yaɗa labarai ba su ma san an yi ba, ...
A wancan lokacin wato karon farko Jediel ya yi kwanaki biyu a hannun masu garkuwa da mutanen sannan sun sake ...