’Yan bindiga sun nausa daji da Kakakin Yada Labaran Hukumar Shige-da-fice
Shi ma Kakakin Yada Labarai na Yan Sanda a Edo, Chidi Nwabuzor, ya ce ba shi da masaniya a batun, ...
Shi ma Kakakin Yada Labarai na Yan Sanda a Edo, Chidi Nwabuzor, ya ce ba shi da masaniya a batun, ...
Masari ya kara da cewa ba Boko Haram bane suka sace yaran, yan bindiga ne tsangwararan suka tafi da yaran ...
Wadai ya ce an sace Sajo da misalin karfe biyun rana ne domin a lokacin suka samu labarin dauke shi ...
A cikin makonni biyu zuwa uku da duka wuce kusan duk kwana daya zuwa biyu sai kaji mahara sun dira ...
Masu garkuwa da mutane sun yi wa Shugaban Karamar Hukumar Igammu ta cikin Jihar Oyo kwanton-bauna a jeji su ka ...
Ya ce 'yan sanda da sojoji sun bazama cikin dazuka domin ceto hakimin da sauran mutum hudu da aka yi ...
Dakarun sojin Najeriya dake karkashin rundunar ‘Operation Sahel Sanity’ sun kama maharan da suka buwayi mutane a jihohin Katsina da ...
An saki Nastura da yammacin Alhamis.
Jihohi 10 da aka fi karbar makudan kudade a hannun mutane domin biyan fansa, duk a yankin Kudu maso Kudu ...
Ya ce an sakar masa 'ya'yan a cikin dokar jeji misalin karfe 5:30 na asubahin yau Lahadi.