Sai da muka biya diyyar naira Miliyan 5.5 kafin masu garkuwa suka saki ‘ya’yan mu – Iyaye
Sai da muka biya diyyar naira Miliyan 5.5 kafin masu garkuwa suka saki daliban ABU
Sai da muka biya diyyar naira Miliyan 5.5 kafin masu garkuwa suka saki daliban ABU
Mai Shari’a Murtala Nasir ya ce a tsare Adama Arabi har sai ta samu mai belin da zai ajiye naira ...
Duk kasuwar da ka shiga a kasar nan za ka samu wannan magani kuma a kan farashin sa bai wuci ...
Dama can mun sami sabani tsakani na da Jibril da hakan ya sa iyaye suka shiga maganar.
Ashe dai wannan Labari bai faru ba duk da muryoyin da suka shaida wa BBC cewa sune abin ya faru ...
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Ban yi nadaman sace dan shugaban APC ba, kudi nake nema - Fatima Muhammed
A yanzu dai mutane 1,500 ne ke dauke da cutar sannan mutane 25 sun rasa rayukansu sanadiyyar kamuwa da cutar.
Cikin jihohin da za su amfana da wannan shiri sun hada da Zamfara, Neja, Bauchi,Sokoto da Katsina.
Kwamishinan kiwon lafiya na jihar Adamawa Fatima Atiku ta yi kira ga mutanen jihar da su dinga tsaftace muhallin su.