Oshiomhole ya fito takarar shugabancin APC
Tsohon gwamna Oshiomhole wanda ya taba yin shugabancin kungiyar kwadago ta kasa, NLC, ya bayyana wannan aniya ta sa ce ...
Tsohon gwamna Oshiomhole wanda ya taba yin shugabancin kungiyar kwadago ta kasa, NLC, ya bayyana wannan aniya ta sa ce ...
Najeriya ita ce kasa ta 23 daga cikin jerin kasashe 167 da ke da yawan bari a duniya.
Ayinla ya ce sun mika Sani ga hukumar SSS domin ci gaba da bincike.
Za a gina wasu sabbi a Jihar.
Za a fara da asibitoci 25 a shekaran nan.
Za a gurfanar da duk masu hannu a cikin rikice-rikicen.
Ana rikicin waye mai asalin mallakin fili tsakanin Dangote da Bua.
Lola ta ce bayan cutuka da kaciya ke kawo wa mata, yin shi tauye musu hakki ne.
“ Al’adun mu daya da mutanen yankinmu da ya hada da Jihohin Ribas, Cross-Ribas, Edo, Delta, da Bayelsa.”
Idan shugaban kasa Buhari ya sami nasaran gyaran kasan yadda ya mune za mu amfana da ribar gyaran da ya ...