TABARMAR KUNYA: Gwamnan Edo wanda ya ce ba a ba shi tirela 20 ta abinci ba, ya ce ya karɓa amma ba ta wadaci jihar ba
Hakan ya biyo bayan furucin da gwamnatin jihar ta fara yi ne kwanan baya ne inda Gwamna Godwin Obaseki ya ...
Hakan ya biyo bayan furucin da gwamnatin jihar ta fara yi ne kwanan baya ne inda Gwamna Godwin Obaseki ya ...
Ya ƙara da cewa tsarma wasu mutane uku a cikin kwamitin masu bincike an yi masa rashin adalci, domin shi ...
Magatakardar Majalisa, Yahaya Omogbai, shi ne ya miƙe tsaye ya ƙidaya waɗanda suka ɗaga hannun goyon bayan tsigewa.
Na biyu ɗin mai alaƙa da APC shi ne Isa daga Jihar Edo, wanda aka haƙƙaƙe cewa shi har ma ...
Yayin da ya ke bayyana cewa gwamnatin tarayya ta jefa Najeriya cikin matsanancin raɗaɗin tsadar rayuwa
Akande ya ce Kwamitin NPRGS ya yi taron sa ranar Alhamis a Fadar Shugaban Ƙasa, a Abuja, inda a wurin ...
PREMIUM TIMES ta buga labarin yadda Gwamnatin jihohin PDP shiga su ka garzaya Kotun Ƙoli, su ka ce sun ƙi ...
Allah dai ya kyauta, amma ace tsautsayi ya kai ga APC ta sake kafa gwamnati a Ƙasar nan, shi kenan ...
Kungiyar kiwon lafiya ta duniya WHO ta sanar cewa cutar kurarraji na Monkey pox ya za annoba a duniya.
Ya ce duk mai son zama shugaban ƙasa, to ya yi shirin tara wa 'yan Najeriya dukiyar da zai yi ...