Matashi ya kashe mahaifin sa da kanwar sa da adda
Ta ce ana nan ana tsananta bincike tukunna.
Ta ce ana nan ana tsananta bincike tukunna.
Ya roki mutanen jihar Abia da su basu goyon baya su cimma wannan buri nasu.
Tarbiyar da ya samu na rayuwa, an karantar dashi yadda zai rika girmama na gaba da shi ne musamman shugaban ...
Okiyi ya yi kira ga mutane da su kwantar da hankalin su
Daga nan kuwa sai abu ya lalace inda suka ji wa juna ciwo su kuma makiyayan suka ruga cikin daji."
Minista yayi kira ga likitoci su mai da hankali wajen kula da kan su
Za a ci gaba da wayar wa mutane kai.
Akwai likita daya dake kwance a asibiti.
Duka mutanen da suka mutu din likitoci ne.
Lola ta ce bayan cutuka da kaciya ke kawo wa mata, yin shi tauye musu hakki ne.