Gwamnatin jihar Ebonyi ta sanar cewa mutane 3 sun rasa rayukan su sanadiyyar kamuwa da cutar zazzabin Lassa.
Kwamishinan kiwon lafiya na jihar Daniel Umwzuruike ne ya sanar da haka wa manema labarai yau Litini.
Bayan haka a bayanan da ya bayar ya ce duka mutanen da suka mutu din likitoci ne.
Discussion about this post