FARGABAR AMBALIYA: An gargaɗi jihohi biyar su yi shirin ɓarkewar ruwan sama kamar da bakin ƙwarya
Akwai kuma yiwuwar a fuskanci iska mai ƙarfi a lokacin, a wasu jihohin da suka haɗa da Adamawa, Barno, Taraba, ...
Akwai kuma yiwuwar a fuskanci iska mai ƙarfi a lokacin, a wasu jihohin da suka haɗa da Adamawa, Barno, Taraba, ...
Sai dai kuma PREMIUM TIMES ta ruwaito yadda aka samu 'yar tirja-tirja wajen taron gwanjon motocin da aka ƙwato daga ...
A lokacin ƙaddamar da aikin, Ameachi ya ce za a kammala shi kafin ƙarshen wa'adin mulkin Buhari a ranar 29 ...
Wutar wadda aka banka wa ofishin, ita ce ta huɗu da aka cinna wa ofishin hukumar zaɓe a kudancin ƙasar ...
Waɗannan jihohi sun haɗa da Ebonyi, Abiya, Enugu, Anambra, Imo, inda ake fama da tashe-tashen hankulan zubar da jini da ...
Mun kama masu safarar ganyrn Wiwi da kuma giyar gargajiya da ke jirkita kwakwalwar mai kwankwaɗa, da ake kira 'Mkpurummiri'.
MASSOB ta yi wannan kakkausan bayani ne a cikin wata sanarwa da shugaban ta Uchenna Madu ya sa wa hannu ...
Jam'iyyar PDP ta kai ƙarar su, bisa roƙo cewa sun tafi da haƙƙin jam'iyyar PDP, wadda ta ɗauki nauyi da ...
Ƙashi 40 na magungunan kashe ƙwarin da ake sayarwa kuma ake feshin su a Najeriya, duk an janye su daga ...
Sani ya ce an gano wadannan mutane ne a dalilin gwajin jinin mutum 514 da aka yi ranar 8 ga ...