INEC ta dakatar da ma’aikata 205 saboda harkallar da suka tafka a zaben 2015
“ Sahihancin zabe ya dogara ne ga irin sahihan mutanen da aka dora domin su gudanar da ayyukan zaben.
“ Sahihancin zabe ya dogara ne ga irin sahihan mutanen da aka dora domin su gudanar da ayyukan zaben.
A wannan ganawa, gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike da tsohon gwamnan Delta, James Ibori duk sun halarci bukin.
Lola ta ce bayan cutuka da kaciya ke kawo wa mata, yin shi tauye musu hakki ne.
Okowa ya tabbatar da cewa gwamnatin sa zata gyara asibitocin domin mutane su sami ingantaciyar kiwon lafiya.
“ Al’adun mu daya da mutanen yankinmu da ya hada da Jihohin Ribas, Cross-Ribas, Edo, Delta, da Bayelsa.”
Jami’in yada labarai na rundunar ‘yan sandan, Andrew Aniamaka ne ya tabbatar fa afkuwar kisan