RASHIN TSARO: Jihohin Kaduna da Zamfa ne aka fi kashe ‘yan sanda cikin shekaru shida -Rahoto
Rahoton dai mai suna Yadda Ake Kai Wa 'Yan Sanda Farmaki, cibiyar binciken kwakwaf ta SBM Intel ce da ke ...
Rahoton dai mai suna Yadda Ake Kai Wa 'Yan Sanda Farmaki, cibiyar binciken kwakwaf ta SBM Intel ce da ke ...
Sai dai kuma sanarwar wanda kakakin fadar shugaban Kasa ya saka wa hannu bai bayyana dalilin sallamar Dokubo ba.
Zuwa yanzu gwamnoni biyar ne a kasar nan suka kamu da cutar Coronavirus.
A yanzu dai mutum 715 ne suka kamu da cutar a jihar.
Wata Ba'Amurkiya ta mutu a Warri, Jihar Delta, bayan ta kamu da cutar Coronavirus a dakin saurayin ta da ta ...
Hukumar Kididdiga ta Najeriya (NBS) ta bayyana cewa sama da 'yan Najeriya miliyan 89.9 na fama da tsananin talauci.
Wani matafiyi da ya dawo daga kasar Ingila ya ci zarafin wasu malamn asibiti saboda tilasta masa da suka yi ...
Ba a yarda ko a lokacin bukin rufe gawa ko shagulgulan bukukuwan aure ko na murnar zagayowar shekara a ga ...
Duk da irin makudan kudaden da Gwamnatin Tarayya ke ikirarin Diezani ta sata, har yau an kasa dawo da ita ...
A karshe Nunieh ya kara da cewa NDDC za ta bada gudunmuwar Naira biliyan 10.89 dimin nasarar shirin.