AZUMI: Watan Ramadan ya bayyana
Oloyode ya ce sarkin Musulmai, Sultan Abubakar Saad zai sanar wa musulman kasar nan ganin watan.
Oloyode ya ce sarkin Musulmai, Sultan Abubakar Saad zai sanar wa musulman kasar nan ganin watan.
Kwandun tumatir da ake siyarwa naira 5000 a makon da ya gabata ya ninka zuwa naira 12,000.
Ya ce gwamna Abubakar Bagudu na wa kowa barka da Eid-El-Fitr.
Yin Adduar shiriya ga shugabanni da suka yi ma bore da tawaye da yafi musu.
Gwamnatin Saudiyya dai ta bayar da tallafin dabinon ne a cikin azumin Ramadan na shekarar 2017
Hadisi Da’ifi shi ne dukkan Hadisin da ya gaza cika sharuddan ingacin karban Hadisi.
Wata mata dauke da bam ta gamu da fushin mutanen garin Gashua, jihar Yobe in da masallata suka kama ta
Gobe za a tashi da Azumi
A dalilin haka za a fara azumi ranar Alhamis 17 ga watan Mayu, 2018.
Ya ce gwamna Yari ya kara yara marayu 5,000 ne a wannan shekara.