ramadan Cresent
Gidan talabijin na kasar Saudiyya, ta sanar cewa ba a ga watan ramadana a kasar ba yau daren Laraba.
A dalilin haka za a fara azumi ranar Alhamis 17 ga watan Mayu, 2018 a Kasar wanda ana sa ran a Kasa Najeriya ma haka ne.
© 2023 JNews - Premium WordPress news & magazine theme by Jegtheme.