Ambaliya ta malale gonakin shinkafa da na masara a Adamawa
Ambaliya ta malale gonakin shinkafa da na masara a Adamawa
Ambaliya ta malale gonakin shinkafa da na masara a Adamawa
Ji-ta-ji-ta ce kawai da wasu ke yadawa wai yawan ambaliyar da ake samu a Najeriya, ya na faruwa ne sakamakon ...
A duk mako hukumar su kan saurari koke-koken aukuwar ambaliyar ruwa a sassan jihar.
Mutum daya ya rasa ran sa sanadiyyar gini da ya fado masa a Unguwar Makafi.
Ya fadi haka ne ranar Laraba a ziyarar da ya kai yankunan da ambaliyar yayi wa ta'adi.
An tsinci gawar amarya ta a kauyen Girka da ke yankin Mada Rumfa cikin Jamhuriyar Nijar.” Inji shi.
Jeremiah Amase ya kara da cewa a yanzu haka mutanen sun fara samun sauki.
‘‘Nan da nan shugaban kasa ya aiko da ababen tallafi domin mutanen wanda shi shugaban hukumar NEMA ya kawo washe ...
Maihaja ya ce an turo motoci dankare da kayan tallafin abinci ga wadanda wancan mummunar ambaliya ya kassara.
Ya ce ya yi murna matuka da hadin kan da suka samu daga mazauna garuruwan.