AMBALIYA: Mutum 328 sun kamu da cutar amai da gudawa a jihar Kebbi
Sannan wasu da suka warke sun kara kamuwa da cutar saboda rashin samun tsaftattacen ruwa.
Sannan wasu da suka warke sun kara kamuwa da cutar saboda rashin samun tsaftattacen ruwa.
Cikin jihohin da aka bayyana kuwa har da jihar Neja.
Wannan gargadin ya fito ne daga bakin Babban Jami'in NEMA mai kula da jihohin Imo da Abia, Evan Ugoh.
Mun kuma gano cewa tun daga ranar 26 ga watan Satumba damina zai dauke kafa a jihohin Sokoto
Gonaki 3000 da Gidadje 120 ne suka salwanta a jihar Jigawa
A dalilin wannan ambaliya an kiyasta cewa mutane sun yi asarar da ya kai Naira miliyan 70.
Akwai kuma dalilin yadda haka kawai jama'a ke yawan gina gidaje da shaguna a kan hanyoyin ruwa.
Abba idris, wanda shi ne Babban Daraktan FEMA, ya bayyana cewa wani bincike ne ya tabbatar da haka.
Gwamnatocin gwamnati ta yi watsi da mu a Rimin Gado
Binciken ya kuma nuna cewa bana ambaliyar ta ci rayukan mutane 200.