Kwannan nan za a ceto ‘yan matan sakandare na #Dapchi – Aisha Al-Hassan
A taya gwamnati da addu'a.
A taya gwamnati da addu'a.
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Fulani su je su siya filayen kiwo.
Mutane 559 sun ce Aisha Al-Hassan zata koma PDP, Inda ta zo uku a jerin.
Ogirima ya ce kasar za ta iya magance wannan matsala
Aisha Buhari na daga cikin wadan da suka matsa don ganin an kafa wannan hukuma.
Sunayen da Buhari ya aika na mambobin kwamitin sun hada da: Adeola Adenikiju, Aliyu Sanusi, Robert Asogwa da Asheik Maiduguri.
" Da ma can Aisha ba ta tare da Buhari, saboda haka abin da ta fada bai bani mamaki ba.
Ita ma ministar ta ce zuwa yau ba ta yi ido-da-ido da Shugaban Kasa ba
Yace idan har ma El-Rufai zai yi takara a 2019, to iya ruwa fidda kai.