Tsarin “TARAYYA” na kara hargitsa Arewa, Daga Hassan Ringim
Kafin samun 'yancin kai, bayan an hade yankin kudu da arewa a 1901, zuwa 1914 aka kaddamar da hakan a ...
Kafin samun 'yancin kai, bayan an hade yankin kudu da arewa a 1901, zuwa 1914 aka kaddamar da hakan a ...
Ma su karatu da dama da wasu abokanan aikin su, sun kushe wannan abu da Gabon ta yi inda wasu ...
Gaskiya wasu suna gani kamar galibin matan fim sun fi kamun kai a fim fiye da rayuwarsu ta waje.
Kotun ta yanke musu hukuncin zaman kurkuku har na tsawon watani shida.
Wadannan kwararrun sun fadi haka ne a taron tsara hanyoyin inganta kiwon lafiya da NIPPS da DRPC-PAS suka shirya a ...
Hukumar Kula Da Ladabtar Da 'Yan Sanda Ta Kasa (PSC), ta kori wasu manyan jami'an 'yan sanda 9.
Kakakin Yada Labarai na INEC, Festus Okoye ne ya bayyana haka, jiya Talata, a Abuja.
A baya sai jiha ta tanadi kashi 50 bisa 100 na kudaden da UBEC za ta ba ta.
Adewole yace a dalilin haka ne yake kira ga iyaye da dalibai da su yi bincike kafin su tura 'ya'ayn ...
Mutane dai yanzu sun gwammace su tafi Abuja a tsaye ko ta halin kaka maimakon ace wai sun rasa jirgin.