An kirkiro na’urar da zai hana namijin sauro yi wa macen sauro ciki
Na'urar zai hana namijin sauro Iya yi wa macen sauro ciki.
Na'urar zai hana namijin sauro Iya yi wa macen sauro ciki.
Da zaran an ji yanayi na zazzabi, a gaggauta zuwa asibiti.
Ya ce akalla mutane 4480 ne ka kan wannan siradi.
Gwamnatocin Jihohi suna maida mana aiki baya.
An yi kira ga mutane da tsaftace muhallin su.
Wadannan kananan hukumomin sun hada da Alkaleri, Bauchi, Bogoro, Dass, Tafawa Balewa, Toro da Warji.
A gaggauta zuwa asibiti idan ba a jin dadin jiki.
Gwamnati ta roki mutane da su bada hadin kai.
Yanzu haka likitan na samun kula a asibitin Irrua.
Mutanen Kaduna sun ce saboda rashin samun magani na kwarai ne ya sa mutane ke yin amfani da maganin gargajiya.