ZAZZABI: A Kaduna mun fi amfani da maganin gargajiya
Mutanen Kaduna sun ce saboda rashin samun magani na kwarai ne ya sa mutane ke yin amfani da maganin gargajiya.
Mutanen Kaduna sun ce saboda rashin samun magani na kwarai ne ya sa mutane ke yin amfani da maganin gargajiya.
Mutane da su maida hankali wajen kula da lafiyarsu da na iyalansu sannan su gaggauta zuwa asibiti idan suka ji ...
Alamomin cutar ta hada da amai da gudawa tare da jini da zazzabi.
Kungiyar EU ta hana amfani da wadannan magunguna da ya hada da ‘Artesunate’.
Ya shawarci mutane su kula da aikinsu sannan su guji barnata kayan aikin da aka basu.
Allah ya kara kare mana Jaharmu Kaduna da kasa baki daya.
Shan tsaftatacen ruwa zai kare 'ya'yanka daga kamuwa daga cutar kwalara.
Shugabannin kungiyar BBOG ne da wadansu ‘yan jarida suka bi tawagar gwamnatin zuwa dajin Sambisa.