Bamu da Korona a jihar Kogi kuma ba za mu bari a kakaba mana ita karfi da yaji ba – Gwamna Yahaya Bello
Gwaman Yahaya Bello ya ce bai ga dalilin da zai sa gwamnatin Najeriya ta rika kashe makudan kudade da sunan ...
Gwaman Yahaya Bello ya ce bai ga dalilin da zai sa gwamnatin Najeriya ta rika kashe makudan kudade da sunan ...
Yadda 'Yan Jagaliya da Sara-suka su ka yi wa rana a zaben Kogi
Natasha Akpoti ta jam'iyyar SDP ce ta zo na uku da kuri'u 9,482 Kacal.
Idris ya ce sam bai yarda ba kuma zai bi hakkin sa ko ta halin kaka domin gaskiya ta bayyana.
Ayyukan da Yahaya Bello aiwatar a shekaru 3 sun fi ayyukan da PDP tayi a shekaru 13
Dino Melaye ya sha Kasa a zaben fidda gwani na PDP a Lokoja
Wani abin daure kai kuma shi ne wata naira milyan 15 da aka sake warewa aka ce za a kashe ...
Bayanai da suka iske mu, har yau ba a san ko su wane suka banka musu wuta suka kone kurmus ...
A cikin watan Yuni ne Babbar Kotun Tarayya, ta tsige shi daga kujerar Sanata.
Najeriya za ata buga wasan ta na farko da kasar Crotia ne ranar Asabar mai zuwa.