WAEC ta canza ranar rubuta jarabawar da ta sa daidai lokacin sallar Juma’a
Wannan jarabawa dai an mai da shi ranar Talata maimakon Juma'ah.
Wannan jarabawa dai an mai da shi ranar Talata maimakon Juma'ah.
Ana gudanar da Sallar Juma’a tsakanin 1:30 zuwa 2:30 na rana.
Mista Adenipekun ya ce daga cikin mutane 135,945 da suka yi rajistar rubuta jarabawar, 133,223 kadai suka rubuta jarabawar.
Kashi 87.6 ne cikin 100 suka ci jarabawar daga makarantun gwamnatin jihar da masu zaman kansu.
Oloyede ya yi tir da yadda wasu jami’o’i ke daukar dalibai fiye da yadda ka’ida ta ce a dauka.
Hukumar ba za ta daga jarabawar 4 ga watan Satumba ba saboda hutun.
‘’Menene dalilin rubuta jarabawar da ba za a karbi sakamakon ta ba’’.
Yau Talata da misalin karfe 9:10 na safe ne gobara ta tashi a ofishin kula da jarabawar sakandare ta WAEC ...