RAHOTON MUSAMMA: Yadda Rigima ta ɓarke tsakanin Tambuwal da Hukumar WAEC kan kuɗin jarabawar ɗalibai
Guiwa ya ce NABTEB da NECO kuma duk an amince da su, domin hukumomin shirya jarabawa ne da Gwamnatin Najeriya ...
Guiwa ya ce NABTEB da NECO kuma duk an amince da su, domin hukumomin shirya jarabawa ne da Gwamnatin Najeriya ...
Ya ce hukumar ta samu karin kashi 8.79 na daliban da suka yi nasara a jarabawar a shekaran 2021 fiye ...
Idan ba a manta ba an rufe makarantun kasarnan tun a watan Maris saboda barkewar annobar Korona.
An dai shirya fara rubuta jarbawar WAEC a ranar 11 Ga Agusta, amma kuma akwai lokutan da za su kasance ...
Ministan ilimi Nwajuiba ya umurci duk hukumomin rubuta jarabawar da su gaggauta fidda jadawalin Jarabawar su nan da mako daya.
Kakakin ma’aikatar ilmi, Ben Gooong, ya bayyana wannan shawara na gwamnati a sanarwa da ya fitar ranar litinin.
Ben Gooong ya ce 'yan aji shida za su koma makaranta sati biyu kafin a fara jarabawar.
Jihohin da ake kira jihohin Yarabawa, sun kunshi Ekiti, Lagos, Ondo, Oyo, Osun da kuma Ogun.
An dage zaman jarabawar saboda annobar Coronavirus, wadda ya zuwa yanzu sama da mutum 30,000 suka kamu a Najeriya, yayin ...
Gwamnati ta ce da zarar an kammala wannan jarabawa sai kuma a maida hankali ga jarabawar NABTEB da NECO.