Sojojin Najeriya da na Nijar sun fatattaki mahara a Zamfara, Sokoto, Katsina da Kebbi
Babban Kwamandan su kuma Shugaban Bataliyar Sojojin Runduna ta 8 da ke Sokoto, Hakeem Otiki ne ya bayyana haka.
Babban Kwamandan su kuma Shugaban Bataliyar Sojojin Runduna ta 8 da ke Sokoto, Hakeem Otiki ne ya bayyana haka.
Su na gudanar da zanga-zangar a kullum in banda ranakun Asabar da kuma Lahadi.
Kwamitin inji shi zai taimaka wa wadanda mahara suka kassara.
Boko Haram sun shammaci sojojin Chadi, sun kashe 7 sun jikkata 15
Kauyen Jakana ya na da tazarar kilomita 40 tsakanin sa da Maiduguri, babban birnin Jihar Barno.
Jami’in rundunar Napoleon Bali ya sanar da haka a garin Katsina ranar Talata.
Rundunar tace dokar kasa ta ba su damar yin haka shine ya sa ake damawada su a samar da tsaro ...
'Yan Sanda sun nesanta kan su daga adadin da El-Rufai ya sanar
An yi wannan fadan ne a ranar Asabar da ta gabata.
A zaben shugaban kasa na 2015 a Jihar Barno aka kulla tuggun.