TASHIN HANKALI A TARABA: Kwamandan Sojoji ya ɓace a gumurzun da ‘yan bindiga su ka kashe soja shida
Ta ƙara da cewa an yi gumurzu tsakanin sojojin da 'yan bindiga, waɗanda sun nunka sojojin yawa.
Ta ƙara da cewa an yi gumurzu tsakanin sojojin da 'yan bindiga, waɗanda sun nunka sojojin yawa.
A yanzu dai za a iya cewa Giɗe ya fi duk wani gungu, daba ko garken 'yan bindiga karɓar kuɗin ...
Rundunar ta kuma kashe 'yan bindiga 33 ranar 30 ga Maris bayan rundunar sojin sama ta hango 'yan bindigan a ...
Ya ce sojojin sun kashe 'yan bindiga 8, sun ceto mutum 56 da aka yi garkuwa da su sannan ta ...
Onyeuko ya ce rundunar ta kashe 'yan bindiga biyar kuma an ceto mutane da dama da aka yi garkuwa da ...
Ƙarin abin haushin ma shi ne har yanzu kwangilolin akwai waɗanda ba a yi ba, duk kuwa da an raba ...
Gabkwet ya ce rundunar za ta ci gaba da farautar masu garkuwa da mutane domin ceto sauran mutanen dake hannun ...
A jihar Filato da Bauchi da Kaduna kuma an kama barayin shanu da masu safarar ƙananan yara da 'yan bindiga ...
Ya ce jaridar yanar gizon da ta buga labarin ta buga ƙarya da ƙirƙirar labarin bogi ga "Kakakin Sojojin Najeriya.
Ya ce a tsakanin wadannan ranaku dakarun sun ceto mutum 15 da aka yi garkuwa da su, sun kashe mahara ...