KORONA: Baki mazauna Saudiyya da ‘yan kasa ne za su yi aikin Hajji bana, na waje ba za su shigo ba
Ma'aikatar aikin haji ta kasar Saudi Arabiya ta sanar cewa baki ba za su halarci kasar domin yin aikin Haji ...
Ma'aikatar aikin haji ta kasar Saudi Arabiya ta sanar cewa baki ba za su halarci kasar domin yin aikin Haji ...
Jadaan ya ce wannan al'amari ya faru ne saboda mummunan karyewar tattalin arzikin kasa, sakamakon karyewar farashin danyen man fetur ...
Mahukunta sun ce hakan ya zama dole a dalilin annobar coronavirus.
Daga nan kuma an tilasta wa kowace mota ta dauki fasinja daya talk Makkah da Madina, domin kauce wa kamuwa ...
An samu wadanda suka kamu da cutar 38 cikin kwana daya a kasar da hakan ya sa yawan wadanda suka ...
Akalla mutane 18 ne aka tabbatar sun kamu da cutar a kasar Qatar.
Sannan kuma mahukuntar kasar sun dakatar da baiwa masu son zuwa aikin Umrah daga kasashen da cutar ta fada musu ...
Wannan ya na nufin kasar ta haramta auren duk budurwar da ba ta kai shekaru 18 ba kenan.
Sannan kuma mambonin majalisar za su rika gudanar da taro say biyu a cikin kowace shekara.
Wannan tafiya da zai yi dai ba a ce ga takamaimen abin da zai yi a London ba.