ONNOGHEN: Amurka da Tarayyar Turai sun nuna matukar damuwar su kan dakatar da shi
Amurka ta ce a gaskiya yin haka ya janyo wa Buhari gwasalewa da kuma tababar alkwarin da ya dauka cewa ...
Amurka ta ce a gaskiya yin haka ya janyo wa Buhari gwasalewa da kuma tababar alkwarin da ya dauka cewa ...
Maharan har su 20 sun far wa wannan gidan kwallo ne sanye da kayan sojoji da na 'yan sanda.
Chelsea ce ta bada lamunin sa a can, inda zai shafe watanni 18 har zuwa karshen kakar wasa ta 2019/2020.
Shi ma Badiashile ana ganin kimar sa a Faransa, domin ya shafe shekaru 20 ya na tsaron raga.
An fi wage baki ne wajen ganin abinda aka yi masa ba daidai bane duk da ya tabbata shima ya ...
Ko kuma idan ya karya dokar ka’idojin gudanar da aikin shari’a da Kotun CCT ta shimfida.
An maye gurbin sa da Tanko Mohammed wanda aka rantsar da yammacin ranar Juma’a.
Abin da Buhari ya yi mulkin kama karya ne karara
Tuni suka fito da nuna goyon bayan su da yin kamfen ga gwanin su wato Atiku Abubakar.
‘Yan sanda sun kama mai gadin da ya yi wa ‘yar shekara 4 fyade