HARAJI DAI: Gwamnatin Tarayya ta saka harajin naira N50 ga kowani ‘tiransifa’ da aka yi da ya kai naira ₦10,000 a Opay, Moniepoint da sauran bankuna irin haka
A sakon, Opay sun ce ba za su amfana daga wannan kuɗi ba, zai zarce ne gabaɗayansa zuwa asusun gwamnatin ...