Bai kamata ana tozarta macen da ta zubar da ciki ba – Paparoma
A ra’ayi na cire ciki kamar ka nemi taimakon wani ya kawar maka da matsalar da kake fama da shi ...
A ra’ayi na cire ciki kamar ka nemi taimakon wani ya kawar maka da matsalar da kake fama da shi ...
An dakatar da Onnoghen ne saboda zargin kin bayyana kadarorin sa.
A tabbata an tsaftace muhalli da kuma adana kayan abinci neasa da fitsari da kuma kashin beraye.
Kakakin yada labarai na Saraki a fannin soshiyal midiya, Olu Onemola ne ya bayyana faruwar wannan taron.
Amfani da man dake canja launin fata na kawo cutar daji da koda
Zuwa ga Fati Mohd, Sani Danja, Zaharaddeen Sani, Al'amin Buhari and director eemrana
Hakan ya jawo cece kuce matuka inda kowa ya rika tofa alabarkacin bakin sa game da abinda ya faru.
" Hakan zai kara sa a samu kiwon lafiya mai nagarta a asibitocin kasar nan.
Yin Allurar rigakafi ga yara a kasashen Afrika ne mafita
Najeriya ta bada umarnin rufe dukkan jami’o’in da ba su da rajista