Dan fashi ya ce ‘yan sanda suka tilasta shi kulla wa Saraki sharri
Tuni dai Saraki ya karyata wannan zargi, ya ce bi-ta-da-kullin siyasa ne kawai ake yi masa.
Tuni dai Saraki ya karyata wannan zargi, ya ce bi-ta-da-kullin siyasa ne kawai ake yi masa.
Yari ya bayayyana haka ne da ya ke zantawa da manema labarai a fadar shugaban kasa.
Hukumar Zabe ta amince a yi amfani da ainihin sakamakon zaben Tafawa Balewa
Alhamdu lillah, Tsira da Amincin Allah su tabbata ga shugabanmu Annabi Muhammad SAW.
Matsawar aka yi haka kuwa, to babu yadda za a yi jam’iyyar APC a karkashin Gwamna Muhammed Abubakar ta yi ...
Sannan kuma ya sha alwashin kamo maharan domin su fuskanci hukuncin abin da suka aikata.
Kotun kuwa tun a ranar da aka shigar ta rokon, ta amsa wa PDP da Atiku cewa an ba su ...
Anosike ta ce ta na fuskantar Barazana cewa za a kashe ta matsawar aka gan ta ko a cikin Bauchi ...
An kebe ranar 24 ga watan Maris domin wayar da kan mutane game da cutar domin dakile hanyoyin yaduwar ta.
Maharan sun kuma jefa wa ofishin ‘yan sandan bam sannan suka kona wasu motocin ‘yan sandan kuma.