Yadda Gwamnatin Taraba ta umarci ’yan sanda su saki wadanda su ka kashe Fulani
kakakin ’yan sandan Taraba, David Misal ya ce ba su ba ne suka saki wadanda ake zargin.
kakakin ’yan sandan Taraba, David Misal ya ce ba su ba ne suka saki wadanda ake zargin.
A daidai inda jami’an tsaro suka yi shinge ne a hanya abin ya afku.
Sauran kayan da suka kwato daga hannun barayin sun hada da motoci 6 da babura 16.
Za a ci gaba da shari’a ranar 5 Ga Janairu, 2018.
Za ta gurfanar da su a gaban kotu, tunda an rigaya an gama bincike
Maharan sun harbe su ne daidai suna sintiri a titin.
Yanzu dai an kaika da karin jami'an tsaro kauyen domin gudun kada abin ya wuce haka sanna da gudanar da ...
Ba a tsayar da ranar fara sauraron karar ba, sai dai har yanzu Maryam na tsare a hannun 'yan sandan.
Daketan hulda da jama'a na rundunar 'yan sandan jihar Neja Abigail Unaeze ta ce mutumin ya amsa laifin sa.
Kwamitin ta sake aika masa da takardan gaiyata da ya bayyana a mako mai zuwa.